71 : 17 وَٱللَّهُ أَنۢبَتَكُم مِّنَ ٱلۡأَرۡضِ نَبَاتٗا "Kuma Allah Ya tsirar da ku daga ƙasa (kamar ganye) tsirarwa."