Skip to content
Al'ma'arij /

Aya 32

70 : 32

Aya 32 of Al'ma'arij (70 : 32). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

Al'ma'arij Ayoyi 44
Sura · Al'ma'arij
Hausa · Gummi
70 : 32

وَٱلَّذِينَ هُمۡ لِأَمَٰنَٰتِهِمۡ وَعَهۡدِهِمۡ رَٰعُونَ

Kuma da waɗannan da suke ga amãnõninsu da alkawarinsu mãsu tsarẽwa ne.