7 : 15
قَالَ إِنَّكَ مِنَ ٱلۡمُنظَرِينَ
Ya ce: "Lalle ne, kanã daga waɗanda aka yi wa jinkiri."
Explanation & meanings · 1
- wannan ya nũna cewa, kowa ya rõki Allah wani abu, to, zai bã shi gwargwadon yaddaYake so, Shi Ubangijin.
Aya 15 of الأعرَاف (7 : 15). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
قَالَ إِنَّكَ مِنَ ٱلۡمُنظَرِينَ
Ya ce: "Lalle ne, kanã daga waɗanda aka yi wa jinkiri."