Skip to content
الأعرَاف /

Aya 14

7 : 14
الأعرَاف Ayoyi 206
7 : 14

قَالَ أَنظِرۡنِيٓ إِلَىٰ يَوۡمِ يُبۡعَثُونَ

Ya ce: "Ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar da su."

Explanation & meanings · 1
  1. Yã rõƙi kada ya mutu, dõmin a Rãnar Rãyarwa bãbu sauran wata mutuwa.