7 : 125 قَالُوٓاْ إِنَّآ إِلَىٰ رَبِّنَا مُنقَلِبُونَ Suka ce: "Lalle ne mu, zuwa ga Ubangijinmu, mãsu jũyãwa ne."