69 : 16 وَٱنشَقَّتِ ٱلسَّمَآءُ فَهِيَ يَوۡمَئِذٖ وَاهِيَةٞ Kuma sama zã ta tsãge, dõmin ita a ran nan, mai rauni ce.