53 : 62
فَٱسۡجُدُواْۤ لِلَّهِۤ وَٱعۡبُدُواْ۩
To, ku yi tawãli'u ga Allah, kuma ku bauta (masa).
Explanation & meanings · 1
- Anã yin sujadar karatu a nan, amma bã ta a cikin sujadai na tĩlas.
Aya 62 of النَّجم (53 : 62). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
فَٱسۡجُدُواْۤ لِلَّهِۤ وَٱعۡبُدُواْ۩
To, ku yi tawãli'u ga Allah, kuma ku bauta (masa).