Skip to content
النَّجم /

Aya 49

53 : 49

Aya 49 of النَّجم (53 : 49). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

النَّجم Ayoyi 62
53 : 49

وَأَنَّهُۥ هُوَ رَبُّ ٱلشِّعۡرَىٰ

Kuma lalle, Shĩ, Shi ne Ubangijin Shi'ira.

Explanation & meanings · 1
  1. Sũnan wasu taurãri biyu ne sunã fita a bãyan taurarin Jauza'a sunã tafiya daga kudu zuwa arewa karkace. Kabĩlar Lãrabãwa ta Khuza'a na bauta musu da umurnin Abu Kabshah, ɗaya daga cikin kãkannin Annabi na wajen uwa dõmin haka ne Ƙuraishãwa ke ce wa Annabi Ibn abĩ Kabshah, wanda ya ƙãga sãbon addinĩn da ya sãɓawa na ubanninsa.