52 : 17 إِنَّ ٱلۡمُتَّقِينَ فِي جَنَّٰتٖ وَنَعِيمٖ Lalle, mãsu taƙawa, sunã a cikin gidãjen Aljanna da wata ni'ima.