Skip to content
الدُّخان /

Aya 59

44 : 59

Aya 59 of الدُّخان (44 : 59). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الدُّخان Ayoyi 59
44 : 59

فَٱرۡتَقِبۡ إِنَّهُم مُّرۡتَقِبُونَ

Sai ka yi jira. Lalle sũ, mãsu jira ne.

Explanation & meanings · 1
  1. Mãsu jira ne ga abin da zai sãme su idan ba su yi ĩmãni ba, watau ni'imar da aka ba su zã ta gushe ke nan dõmin ba su aiwatar da ita ba a kan umuruin Allah.