Skip to content
الدُّخان /

Aya 34

44 : 34

Aya 34 of الدُّخان (44 : 34). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الدُّخان Ayoyi 59
44 : 34

إِنَّ هَٰٓؤُلَآءِ لَيَقُولُونَ

Lalle waɗannan mutãne, haƙĩka, sunã cẽwa,

Explanation & meanings · 1
  1. Anã nufin mutãnen zãmanin Annabi Muhammadu, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi, waɗanda ake kiran su zuwa ga Musulunci.