Skip to content
Ghafir /

Aya 70

40 : 70

Aya 70 of Ghafir (40 : 70). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

Ghafir Ayoyi 85
Sura · Ghafir
Hausa · Gummi
40 : 70

ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِٱلۡكِتَٰبِ وَبِمَآ أَرۡسَلۡنَا بِهِۦ رُسُلَنَاۖ فَسَوۡفَ يَعۡلَمُونَ

Waɗanda suka ƙaryata, game da Littãfin, kuma da abin da Muka aika Manzanninmu da shi. To, za su sani.