Skip to content
صٓ /

Aya 31

38 : 31

Aya 31 of صٓ (38 : 31). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

صٓ Ayoyi 88
Sura · صٓ
Hausa · Gummi
38 : 31

إِذۡ عُرِضَ عَلَيۡهِ بِٱلۡعَشِيِّ ٱلصَّٰفِنَٰتُ ٱلۡجِيَادُ

A lõkacin da aka gitta masa dawãki mãsu asali, a lõkacin maraice.

Explanation & meanings · 1
  1. Shĩ ne dõki mai tsayuwa a kan ƙafãfu uku. Wannan yanã nũna asalinsa mai kyau ne.