37 : 47 لَا فِيهَا غَوۡلٞ وَلَا هُمۡ عَنۡهَا يُنزَفُونَ A cikinta bãbu jirĩ kuma ba su zama mãsu mãye daga gare ta ba,