37 : 38 إِنَّكُمۡ لَذَآئِقُواْ ٱلۡعَذَابِ ٱلۡأَلِيمِ Lalle kũ, haƙĩƙa mãsu ɗanɗana azãba mai raɗaɗi ne.