Skip to content
يسٓ /

Aya 58

36 : 58

Aya 58 of يسٓ (36 : 58). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

يسٓ Ayoyi 83
Sura · يسٓ
Hausa · Gummi
36 : 58

سَلَٰمٞ قَوۡلٗا مِّن رَّبّٖ رَّحِيمٖ

"Aminci," da magana, daga Ubangiji Mai jin ƙai.

Explanation & meanings · 1
  1. Ana ce musu aminci ya tabbata a gare ku, da magana daga wajen Ubangijinsu Mai rahama, watau ana fada musu haka da magana bã da wata ishãra ba.