3 : 141
وَلِيُمَحِّصَ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَيَمۡحَقَ ٱلۡكَٰفِرِينَ
Kuma dõmin Allah Ya ɗauraye waɗanda suka yi ĩmãni, kuma Ya ƙõƙe kãfirai.
Aya 141 of آل عِمران (3 : 141). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.