28 : 51
۞ وَلَقَدۡ وَصَّلۡنَا لَهُمُ ٱلۡقَوۡلَ لَعَلَّهُمۡ يَتَذَكَّرُونَ
Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun sãdar da magana sabõda su, tsammãninsu, suna tunãni.
Explanation & meanings · 1
- Attaura da Alƙur'ãni. Ayyukan Annabawa sãshen Su sun sãdu da sãshe.