26 : 170 فَنَجَّيۡنَٰهُ وَأَهۡلَهُۥٓ أَجۡمَعِينَ Sabõda haka Muka tsĩrar da shi, Shi da mutãnensa gabã ɗaya.