26 : 110 فَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَأَطِيعُونِ "Sabõda haka, ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã."