Skip to content
الأنبيَاء /

Aya 17

21 : 17
الأنبيَاء Ayoyi 112
21 : 17

لَوۡ أَرَدۡنَآ أَن نَّتَّخِذَ لَهۡوٗا لَّٱتَّخَذۡنَٰهُ مِن لَّدُنَّآ إِن كُنَّا فَٰعِلِينَ

Da Mun yi nufin Mu riƙi wani abin wãsa dã Mun riƙe shi daga gunMu, idan Mun kasance mãsu aikatãwa.

Explanation & meanings · 1
  1. Abin wãsã, shi ne mãtã, kõɗã, kõ wani abin da ake shagaltuwa da shi.