Skip to content
البَقَرَة /

Aya 153

2 : 153

Aya 153 of البَقَرَة (2 : 153). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

البَقَرَة Ayoyi 286
2 : 153

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱسۡتَعِينُواْ بِٱلصَّبۡرِ وَٱلصَّلَوٰةِۚ إِنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلصَّٰبِرِينَ

Ya ku waɗan da suka yi ĩmãni! Ku nẽmi taimako da haƙuri game da salla. Lalle ne, Allah na tãre da mãsu haƙuri.

Explanation & meanings · 1
  1. Magana kuma ta fuskanta zuwa ga mũminai kawai dõmin a shirya zamansu.