Skip to content
مَريَم /

Aya 37

19 : 37
مَريَم Ayoyi 98
Sura · مَريَم
Hausa · Gummi
19 : 37

فَٱخۡتَلَفَ ٱلۡأَحۡزَابُ مِنۢ بَيۡنِهِمۡۖ فَوَيۡلٞ لِّلَّذِينَ كَفَرُواْ مِن مَّشۡهَدِ يَوۡمٍ عَظِيمٍ

Sai ƙungiyõyin suka sãɓã wa jũna a tsakãnins u. To, bõne ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta daga halartar yini mai girma.

Explanation & meanings · 1
  1. Bãyan ɗauke Annabin Allah Ĩsã ɗan Maryama ƙungiyõyin mutãne sun sãɓa wa jũnansu a cikin sha'aninsa. Yahũdu suna sũkar sa, Nasãra suka kasu uku: Nasũriyya suka ce: "Shi ɗan Allah ne" Malakaniyya suka ce: "Shi ne na uku ɗin uku," Ya'aƙũbiyya suka ce: "Shi ne Allah." Sabõda haka Nasara sukahaihaye kuma suka zurfafa, sa'an nan Yahũdu suka taƙaita kuma suka yi sũka gare shi.