Skip to content
مَريَم /

Aya 12

19 : 12
مَريَم Ayoyi 98
Sura · مَريَم
Hausa · Gummi
19 : 12

يَٰيَحۡيَىٰ خُذِ ٱلۡكِتَٰبَ بِقُوَّةٖۖ وَءَاتَيۡنَٰهُ ٱلۡحُكۡمَ صَبِيّٗا

Yã kai Yahaya! Ka kãma littãfi da ƙarfi. Kuma Muka bã shi hukunci yanã yãro.

Explanation & meanings · 1
  1. Yahaya dan zakariyya, shi ne Annabi da aka bai wa hukunci tun yanã yãro. Kuma Shĩ ne mai bãyar da bushãra da Ĩsa, amincin Allah ya tabbata agare su.