Skip to content
الكَهف /

Aya 79

18 : 79

Aya 79 of الكَهف (18 : 79). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الكَهف Ayoyi 110
Sura · الكَهف
Hausa · Gummi
18 : 79

أَمَّا ٱلسَّفِينَةُ فَكَانَتۡ لِمَسَٰكِينَ يَعۡمَلُونَ فِي ٱلۡبَحۡرِ فَأَرَدتُّ أَنۡ أَعِيبَهَا وَكَانَ وَرَآءَهُم مَّلِكٞ يَأۡخُذُ كُلَّ سَفِينَةٍ غَصۡبٗا

"Amma Jirgin, to, ya zama na waɗansu matalauta ne sunã aiki a cikin tẽku, sai na yi niyyar in aibanta shi, alhãli kuwa wani sarki ya kasance a gaba gare su, yanã karɓẽwar kõwane jirgi (lãfiyayye) da ƙwãce.

Explanation & meanings · 1
  1. Watau wani kamfani ne na matalauta, sunã sana'ar ɗaukar kãya a cikin teku, sharika watau kamfani ciniki ya halatta da sharuɗɗansa.