Skip to content
الحِجر /

Aya 90

15 : 90

Aya 90 of الحِجر (15 : 90). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الحِجر Ayoyi 99
Sura · الحِجر
Hausa · Gummi
15 : 90

كَمَآ أَنزَلۡنَا عَلَى ٱلۡمُقۡتَسِمِينَ

Kamar yadda Muka saukar a kan mãsu yin rantsuwa,

Explanation & meanings · 1
  1. Mãsu rantsuwa a kan sãɓa wa Annabãwa, watau kamar sun yi rantsuwa wa bã zã su bi abin da Annabãwa suka zoda shi ba. Wãtau su ne mãsu tsananin izgili da Addini.