Skip to content
الحِجر /

Aya 12

15 : 12

Aya 12 of الحِجر (15 : 12). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الحِجر Ayoyi 99
Sura · الحِجر
Hausa · Gummi
15 : 12

كَذَٰلِكَ نَسۡلُكُهُۥ فِي قُلُوبِ ٱلۡمُجۡرِمِينَ

Kamar wancan ne Muke shigar da shi a cikin zukãtan mãsu laifi.

Explanation & meanings · 1
  1. Shirki da kãfirci da ƙaryatãwa, su duka izgili ne da addini.