14 : 29 جَهَنَّمَ يَصۡلَوۡنَهَاۖ وَبِئۡسَ ٱلۡقَرَارُ Sunã ƙõnuwa a wutar jahannama, kuma tir da matabbatar su.