84 : 22 بَلِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يُكَذِّبُونَ Ba haka ba! waɗanda suka kãfirta, sai ƙaryatãwa suke yi.