Skip to content
الأنفَال /

Aya 57

8 : 57

Aya 57 of الأنفَال (8 : 57). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الأنفَال Ayoyi 75
8 : 57

فَإِمَّا تَثۡقَفَنَّهُمۡ فِي ٱلۡحَرۡبِ فَشَرِّدۡ بِهِم مَّنۡ خَلۡفَهُمۡ لَعَلَّهُمۡ يَذَّكَّرُونَ

To, in dai ka kãma su a cikin yãƙi, sai ka kõre waɗanda suke a bãyansu, game da su, tsammãninsu, zã su dinga tunãwa.

Explanation & meanings · 1
  1. Wãtau a kashe waɗanda aka kãma dõmin saura su gani su ji tsõro.