79 : 29 وَأَغۡطَشَ لَيۡلَهَا وَأَخۡرَجَ ضُحَىٰهَا Kuma Ya duhuntar da darenta, kuma Ya fitar da hantsinta.