77 : 7 إِنَّمَا تُوعَدُونَ لَوَٰقِعٞ Lalle ne, abin da ake yi muku wa'adi da shi tabbas mai aukuwa ne