70 : 28 إِنَّ عَذَابَ رَبِّهِمۡ غَيۡرُ مَأۡمُونٖ Lalle ne, azãbar Ubangijinsu bã wadda ake iya amincẽwaba ce.