70 : 24 وَٱلَّذِينَ فِيٓ أَمۡوَٰلِهِمۡ حَقّٞ مَّعۡلُومٞ Kuma waɗanda a cikin dũkiyarsu, akwai wani haƙƙi sananne.