68 : 25 وَغَدَوۡاْ عَلَىٰ حَرۡدٖ قَٰدِرِينَ Kuma suka yi sammako akan (niyyar) rõwa, matuƙar iyãwarsu.