Skip to content
الوَاقِعة /

Aya 96

56 : 96

Aya 96 of الوَاقِعة (56 : 96). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الوَاقِعة Ayoyi 96
56 : 96

فَسَبِّحۡ بِٱسۡمِ رَبِّكَ ٱلۡعَظِيمِ

Sabõda haka, ka tsarkake sũnan Ubangijinka, Mai karimci.

Explanation & meanings · 1
  1. A cikin rukũ'i anã tasbĩhi da cewa: "Subhãna Rabbiyal Azĩm wa Bihamdih." Ma'anarsa Tsarki ya tabbata ga Ubangijina Mai girma game da gõde Masa.