54 : 41 وَلَقَدۡ جَآءَ ءَالَ فِرۡعَوۡنَ ٱلنُّذُرُ Kuma lalle, haƙĩƙa, gargaɗin ya jẽ wa mabiyan Fir'auna.