53 : 56 هَٰذَا نَذِيرٞ مِّنَ ٱلنُّذُرِ ٱلۡأُولَىٰٓ wannan (Muhammadu) mai gargaɗi ne kamar irin mãsu gargaɗi na farko.