5 : 86
وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَكَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَحِيمِ
Kuma waɗanda suka kãfirta kuma suka ƙaryata game da ãyõyin Mu, waɗancan ne abõkan Wuta.
Aya 86 of المَائدة (5 : 86). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.