44 : 27 وَنَعۡمَةٖ كَانُواْ فِيهَا فَٰكِهِينَ Da wata ni'ima da suka kasance a cikinta sunã mãsu hutu.