4 : 68 وَلَهَدَيۡنَٰهُمۡ صِرَٰطٗا مُّسۡتَقِيمٗا Kuma lalle ne, dã Mun shiryar da su hanya madaidaiciya.