38 : 73 فَسَجَدَ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ كُلُّهُمۡ أَجۡمَعُونَ Sai malã'ikun suka yi sujada dukansu, gabã ɗaya.