38 : 37 وَٱلشَّيَٰطِينَ كُلَّ بَنَّآءٖ وَغَوَّاصٖ Da shaiɗanu dukan mai gini, da mai nutsa (a cikin kõguna.)