37 : 19 فَإِنَّمَا هِيَ زَجۡرَةٞ وَٰحِدَةٞ فَإِذَا هُمۡ يَنظُرُونَ Tsãwa guda kawai ce, sai gã su, sunã dũbi.