36 : 42 وَخَلَقۡنَا لَهُم مِّن مِّثۡلِهِۦ مَا يَرۡكَبُونَ Kuma Muka halitta musu, daga irinsa, abin da suke hawa.