3 : 138
هَٰذَا بَيَانٞ لِّلنَّاسِ وَهُدٗى وَمَوۡعِظَةٞ لِّلۡمُتَّقِينَ
Wannan bayãni ne ga mutãne, kuma shiryuwa ce da wa'azi ga mãsu taƙawa.
Aya 138 of آل عِمران (3 : 138). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.