26 : 32 فَأَلۡقَىٰ عَصَاهُ فَإِذَا هِيَ ثُعۡبَانٞ مُّبِينٞ Sai ya jẽfa sandarsa, sai ga ta kumurci bayyananne.