26 : 212 إِنَّهُمۡ عَنِ ٱلسَّمۡعِ لَمَعۡزُولُونَ Lalle ne sũ, daga saurãre, haƙĩƙa, waɗanda aka nĩsantar ne.