Skip to content
Maryam /

Aya 70

19 : 70

Aya 70 of Maryam (19 : 70). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

Maryam Ayoyi 98
Sura · Maryam
Hausa · Gummi
19 : 70

ثُمَّ لَنَحۡنُ أَعۡلَمُ بِٱلَّذِينَ هُمۡ أَوۡلَىٰ بِهَا صِلِيّٗا

Sa'an nan kuma lalle Mũ ne Mafi sani ga waɗan da suke sũ ne mafiya cancantar ƙõnuwa da ita.