Skip to content
الكَهف /

Aya 70

18 : 70
الكَهف Ayoyi 110
Sura · الكَهف
Hausa · Gummi
18 : 70

قَالَ فَإِنِ ٱتَّبَعۡتَنِي فَلَا تَسۡـَٔلۡنِي عَن شَيۡءٍ حَتَّىٰٓ أُحۡدِثَ لَكَ مِنۡهُ ذِكۡرٗا

Ya ce: "To idan ka bĩ ni to kada ka tambaye ni daga kõme sai na lãbarta maka ambato daga gare shi."

Explanation & meanings · 1
  1. Watau sai na gaya maka hukuncinsa da kaina, kuma na ambace shi da kaina.